Fånig asalin kasar hausa da hausawa kuma daga ina suka fito?

ASALIN HAUSA:-Hausa tasamo asaline daga (habasha), alokacin batadasuna hausa.anakiranta (ma... gu... za..), sakamakon shugaban kabilar (maguz) .shikuma maguz yashahara wajen kasuwanci, Juha kere-kere, dakuma yake-yake. Shiyasa kabilar yankin yammacin (kogin nile) wanda akekira (röda havet) ayanzu, sukahada kai sukakorosu har izuwa gabar kogin leckchard wanda akekira (chadi) ayanzu. Tafiya tai nisa saisukararrabu wasu sukashiga chadi, wasukuma sukashiga niger tayammacin arewa, wasukuma Nigeria ta arewa.